Surori; Infitar zuwa Naba'Ù…ÙÙ† نّÙطْÙَة٠خَلَقَه٠Ùَقَدَّرَه٠19. Daga d'igon maniyyi, Ya halitta shi sa'an nan Ya k'addara shi. Ø«Ùمَّ السَّبÙيلَ يَسَّرَه٠20. Sa'an nan Ya saukake masa hanyarsa. Ø«Ùمَّ أَمَاتَه٠Ùَأَقْبَرَه٠21. Sa'an nan, Ya matar da shi sai Ya sanya shi a cikin kabari. Ø«Ùمَّ Ø¥Ùذَا شَاءَ أَنشَرَه٠22. Sa'an nan, idan Ya so lalle ne zai tayar da shi. كَلَّا لَمَّا يَقْض٠مَا أَمَرَه٠23. Hak'ik'a bai wada aikata abin da (Allah) Ya umurce shi ba.
|