Surori; Infitar zuwa Naba'24. Sai ya ce; Ni ne Ubangijinku mafi d'aukaka. Ùَأَخَذَه٠اللَّه٠نَكَالَ الْآخÙرَة٠وَالْأÙولَى 25. Saboda haka Allah Ya kama shi, domin azabar maganar k'arshe da ta farko. Ø¥Ùنَّ ÙÙÙŠ Ø°ÙŽÙ„ÙÙƒÙŽ لَعÙبْرَةً لّÙÙ…ÙŽÙ† يَخْشَى 26. Lalle ne, a cikin wannan hak'ik'a akwai abin kula ga wanda yake tsoron Allah. أَأَنتÙمْ أَشَدّ٠خَلْقًا أَم٠السَّمَاءَ بَنَاهَا 27. Shin, ku ne mafi wuyar halitta ko sama? Allah Ya gina ta. رَÙَعَ سَمْكَهَا Ùَسَوَّاهَا 28. Ya d'aukaka rufinta, sa'an nan Ya daidaita ta. وَأَغْطَشَ لَيْلَهَا وَأَخْرَجَ ضÙØَاهَا
|