Surori; Infitar zuwa Naba'ÙَلْيَنظÙر٠الْإÙنسَان٠إÙÙ„ÙŽÙ‰ طَعَامÙÙ‡Ù 24. To, mutum ya duba zuwa ga abincinsa. أَنَّا صَبَبْنَا الْمَاءَ صَبًّا 25. Lalle ne Mu, Mun zubo ruwa, zubowa. Ø«Ùمَّ شَقَقْنَا الْأَرْضَ شَقًّا 26. Sa'an nan, Muka tsattsage kasa tsattsagewa. Ùَأَنبَتْنَا ÙÙيهَا Øَبًّا 27. Sa'an nan, Muka tsirar da k'waya ,a cikinta. وَعÙنَبًا وَقَضْبًا 28. Da inabi da ciyawa.
|