Surori; Infitar zuwa Naba'Surar Masu Fizga بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin K'ai وَالنَّازÙعَات٠غَرْقًا 1. Ina rantsuwa da mala'iku masu fisgar rayuka da k'arfi. وَالنَّاشÙطَات٠نَشْطًا 2. Da masu d'aukar rayuka da sauk'i a cikin nishad'i. وَالسَّابÙØَات٠سَبْØاً 3. Da masu sauka daga sama da umurnin Allah kamar suna iyo. ÙَالسَّابÙقَات٠سَبْقًا
|