Surori; Infitar zuwa Naba'أَوْ يَذَّكَّر٠ÙَتَنÙَعَه٠الذّÙكْرَى 4. Ko ya tuna, sai tunawar ta amfane shi? أَمَّا مَن٠اسْتَغْنَى 5. Amma wanda ya wadatu da dukiya. Ùَأَنتَ لَه٠تَصَدَّى 6. Sa'an nan kai kuma ka bijira zuwa gare shi! وَمَا عَلَيْكَ أَلَّا يَزَّكَّى 7. To, me zai cuce ka idan bai tsarkaka ba? وَأَمَّا Ù…ÙŽÙ† جَاءَكَ يَسْعَى 8. Kuma, amma wanda ya zomaka yana gaugawa.
|