Surori; Infitar zuwa Naba'26. Sakamako mai dacewa. Ø¥ÙنَّهÙمْ كَانÙوا لَا يَرْجÙونَ ØÙسَابًا 27. Lalle ne, su, sun kasance ba su fatar wani sauk'in hisabi. وَكَذَّبÙوا بÙآيَاتÙنَا ÙƒÙذَّابًا 28. Kuma, suka k'aryata da ayoyinMu, k'aryatawa! ÙˆÙŽÙƒÙلَّ شَيْء٠أَØْصَيْنَاه٠كÙتَابًا 29. Kuma kowane abu Mun k'ididdige shi, a rubuce. ÙÙŽØ°ÙوقÙوا ÙÙŽÙ„ÙŽÙ† نَّزÙيدَكÙمْ Ø¥Ùلَّا عَذَابًا 30. Saboda haka ku d'and'ana, domin haka ba za Mu k'ara muku komai ba sai azaba. Ø¥Ùنَّ Ù„ÙلْمÙتَّقÙينَ Ù…ÙŽÙَازًا
|