Surori; Infitar zuwa Naba'14. Sai kawai ga su a bayan k'asa. هَلْ أتَاكَ ØَدÙيث٠مÙوسَى 15. Shin, labarin Musa ya zo maka? Ø¥Ùذْ نَادَاه٠رَبّÙه٠بÙالْوَاد٠الْمÙقَدَّس٠طÙوًى 16. A lokacin da Ubangijinsa Ya kiraye shi, a cikin kwari mai tsarki, wato D'uwa? اذْهَبْ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ ÙÙرْعَوْنَ Ø¥Ùنَّه٠طَغَى 17. Ka tafi zuwa ga Fir'auna, lalle ne shi ya k'etare haddi. ÙÙŽÙ‚Ùلْ Ù‡ÙŽÙ„ لَّكَ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ Ø£ÙŽÙ† تَزَكَّى 18. Sai ka ce masa, Ko za ka so ka tsarkaka. وَأَهْدÙÙŠÙŽÙƒÙŽ Ø¥ÙÙ„ÙŽÙ‰ رَبّÙÙƒÙŽ Ùَتَخْشَى
|