Surori; Infitar zuwa Naba'Surar Had'a Fuska Tana karantar da rashin bambanci tsakanin musulmi, rik'on addini da gaskiya shi ne d'aukaka, An ce wannan sura ta sauka ne lokaci da Abdullahi bn Maktum ya zo wajen Usman sai ya d'aure fuskarsa saboda yana makaho kuma mabuk'aci
بÙÙسْم٠اللَّه٠الرَّØْمَن٠الرَّØÙيم٠Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai. 1. Ya had'a fuska kuma ya juya baya. Ø£ÙŽÙ† جَاءَه٠الْأَعْمَى 2. Saboda makaho ya zo masa. وَمَا ÙŠÙدْرÙيكَ لَعَلَّه٠يَزَّكَّى 3. To, me ya sanar da kai cewa watak'ila shi ne zai tsarkaka.
|