Surori; Infitar zuwa Naba'ÙˆÙŽØ¥Ùذَا السَّمَاء٠كÙØ´Ùطَتْ 11. Kuma idan sama aka fed'e ta. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْجَØÙيم٠سÙعّÙرَتْ 12. Kuma idan Jahim aka hura ta. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْجَنَّة٠أÙزْلÙÙَتْ 13. Kuma idan Aljanna aka kusantar da ita. عَلÙمَتْ Ù†ÙŽÙْسٌ مَّا Ø£ÙŽØْضَرَتْ 14. Rai ya san abin da ya halartar. Ùَلَا Ø£ÙقْسÙم٠بÙالْخÙنَّس٠15. To, ba sai Na yi rantsuwa da taurari matafa ba.
|