Surori; Infitar zuwa Naba'Ø¥Ùذَا الشَّمْس٠كÙوّÙرَتْ 1. Idan aka kisfe rana. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا النّÙجÙوم٠انكَدَرَتْ 2. Kuma idan taurari suka gurb'ace. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْجÙبَال٠سÙيّÙرَتْ 3. Kuma idan duwatsu aka tafiyar da su. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْعÙشَار٠عÙطّÙلَتْ 4. Kuma idan rak'uma masu cikkuna aka sake su wawai. ÙˆÙŽØ¥Ùذَا الْوÙØÙوش٠ØÙØ´Ùرَتْ 5. Kuma idan dabbobin daji aka tattara su.
|