Akidojin Imamiyya[35] - Masu fadin cewa imamai ubangizai ne ko kuma su ba ma mutane ba ne. [36] - Masu imani da shigar Ruhin Ubangiji madaukaki jikin imamai. [37] - Koma wa Littafin Sakifa na mawallafin wannan littafin domin Karin bayani da sharhi ga wasu ayoyin kur’ani da makamantansa. [38] - Tanasuhi shi ne ciratar wata rai daga wani jiki zuwa wani jikin daban da ba na farko ba. [39] - Babul Ikbal aladdu’a daga kitabuddu’a na littafin Usulul Kafi daga Imam Sadik (A.S). [40] - Daga maganar Imam Rida (A.S), duba littafin Kamiluz ziyarata da Ibn Kulawaih Sh: 122. [41] - Tuhaful Ukul: sh, 24. [42] - Kamiluz ziyarati: shafi: 131. [43] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babu ziyaratul ikhwan. [44] - Usulul Kafi, Kitabul iman, Babul wara’i.
|