JOGARANCIN IMAM SADIK (A.S).



  Wanda nake a gare shi shugaba,

Wannan tabbas a gare shi shugaba.

Amma sun ki yarda sun ki gamsuwa.

Muhammad ibn Yahya ibn Abi Murra Taglibi ya yi raddi kan hujjar mawakin

Abbasiyawa wanda  ya yi magana kan gadon baffanu, ya ce:-

Me zai hana, kai hakika hakku ne,

Rabon baffa a tattara shi wa dan diya.

Rabi daga dukiya na diyarsa ne,

Shi baffa ya tai gida ba ko daya.

Kai sakakke me ya kai ka batunta ne?



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 next