DU'A'UL KUMAILwa taja'alani bikismika radhiyan kani'an wa fi j ami' il ahwali mutawadhi'an. Ka sanya ni mai yarda da kasafinKa ina mai wadatuwar zuci, Mai kankan da kai a kowane hali, اللَّهÙمَّ وَأسألÙÙƒÙŽ سÙؤالَ مَنْ اشْتَدَّت ÙاقَتهÙÙ Allahumma wa as'aluka su'ala man ishtaddat fakatuhu, Ya Allah ni ina rokonKa roko irin na wanda bukatarsa ta tsananta, وَأنْزَلَ بÙÙƒÙŽ عÙنْدَ الشَدائÙد٠Øاجَتَه٠وَعَظÙÙ…ÙŽ ÙÙŠ ما عÙنْدَكَ رَغْبَتÙÙ‡Ù wa anzala bika indasshada'idi hajatahu, wa azuma fi ma indaka ragbatuhu, Wanda ya zo shi gare Ka da bukatarsa yayin tsanani. Kuma kwadayinsa game da abinda ke gurinKa ya tsananta, اللَّهÙمَّ عَظÙÙ…ÙŽ سÙلطانÙÙƒÙŽ وَعَلا مَكانÙÙƒÙŽ وَخَÙÙÙŠÙŽ مَكْرÙÙƒÙŽ وَظَهَرَ أمرÙÙƒÙŽ Allahumma azuma suldanuka wa ala makanuka, wa khafiya makruka wa zahara amruka,
|