DU'A'UL KUMAILDa kuma dukan wani mummunan aiki wanda Ka umarci marubuta masu girma su rubuce shi. Wadanda Ka wakilta su da su kiyaye duk abinda zai faru daga gurina, وَجَعَلْتَهÙمْ Ø´ÙÙ‡Ùوداً عَلَيَّ مَعَ جَوارÙØÙŠ ÙˆÙŽÙƒÙنْتَ أنْتَ الرَّقيبَ Ù…Ùنْ وَرائÙÙ‡Ùمْ والشّاهÙدَ Ù„Ùما خَÙÙÙŠÙŽ عَنْهÙÙ… وَبÙرَØْمَتÙÙƒÙŽ أخْÙَيتَه٠وبÙÙَضْلÙÙƒÙŽ سَتَرتَه٠wa ja'altahum shuhudan alayya ma'a jawarihiy, wa kunta antar rakiba alayya min wara'ihim , wa shahida lima khafiya anhum wa bi rahmatika akhfayta, wa bifadhlika satartahu, Kuma Ka sanya su shaidu a kaina tare da gabobina, kuma Kai Kai ne mai lura da ni baicin su, kuma Kai ne, shaida a kan duk abinda ya boyu daga gare su, don haka Ka rufe Ka suturce da falalar Ka, وأنْ تÙÙˆÙŽÙÙ‘Ùرَ ØَظّÙÙŠ Ù…Ùنْ ÙƒÙلّ٠خَير٠تÙنْزÙÙ„Ùه٠أو Ø¥Øْسان٠تÙÙَضّÙÙ„ÙÙ‡Ù wa an tuwaffira hazziy min kulli khairin tunziluhu, aw ihsanin tufdhiluhu, Kuma Ka cika mini kasafina daga duk wani alheri da Ka yi baiwa da shi, أو بÙر٠تَنْشÙرÙه٠أو رÙزْق٠تَبْسÙØ·Ùه٠أو ذَنْب٠تَغْÙÙرÙه٠أو خَطأ٠تَسْتÙرÙÙ‡Ù aw birrin tanshiruhu, aw rizkin tabsiduhu, aw zanbin tagfiruhu, aw khada' in tasturuhu. Ko kuma kyakkyawan abu da Ka yada shi, ko kuma dukiya da Ka kwarara ta, ko kuma zunubi da Ka gafarta shi, ko kuma kuskure da Ka suturce shi.
|