DU'A'UL KUMAILKaitona, ya Ubangijina, ya Shugabana, ya Majibincina, shin za Ka mamayar da wuta a kan fuskokin da suka kifu suna sujada ga girmanKa, وعلى ألْسÙن٠نَطَقَتْ بÙتَوØÙيدÙÙƒÙŽ صادÙقَةً وبÙØ´ÙكْرÙÙƒÙŽ مادÙØَةً wa ala alsunin nadakat bitawhidika sadikatan, wa bi shukrika madihatan, Da kuma a kan harshen da ya yi furuci da tauhidinKa yana mai gaskiya, kuma yana mai yabo don godiya gare Ka, وعلى Ù‚ÙÙ„Ùوب٠اعْتَرَÙَتْ بإلهÙيَّتÙÙƒÙŽ Ù…ÙØَقّÙقَةً wa ala kulubin i'itarafat bi ilahiyyatika muhakkikatan, Da kuma a kan zukatan da suka hakikance da kasancewarKa Ubangiji suna masu tabbata, وعلى ضَمائÙرَ Øَوَتْ Ù…ÙÙ†ÙŽ العÙلْم٠بكَ Øَتّى صارَتْ خاشÙعَةً wa ala dhama'ira hawat minal ilmi bika hatta sarat khashi'atan Da kuma kirazan da suka san ilimi game da kai har suka zama suna masu tsoro, وعلى جَوارÙØÙŽ سَعَتْ إلى أوطان٠تَعَبّÙدÙÙƒÙŽ طائÙعَةً وَأشارَت بÙاسْتÙغْÙارÙÙƒÙŽ Ù…ÙذْعÙنَةً
|