DU'A'UL KUMAILli'annahu la yakunu illa an gadhabika wan tikamika wa sakhadik, wa haza ma la takumu lahus samawatu wal ardhu, Domin ba ya aukuwa sai daga fushinKa da ramuwarKa, da fushinKa, wannan kuwa abu ne da sammai da kasa ba za su iya jurewa ba. يا سَيّÙدي ÙÙŽÙƒÙŽÙŠÙÙŽ بÙÙŠ وأنا عَبْدÙÙƒÙŽ الضَّعيÙ٠الذَّليل٠الØَقير٠المÙسكÙين٠المÙستَكين٠Ya Sayyidiy fakaifa biy wa ana abdukad Dha'ifuz zalilul hakirul miskinul mustakinu, Ya Ubangijina to ni kuma ta yaya zan iya, alhali ni bawanKa ne rarrauna, wulakantacce, tozartacce, miskini, wahalalle. يا إلهي وَرَبّÙÙŠ وسَيّÙدي وَمَولايَ لأيّ٠الأمÙور٠إلَيْكَ أشْكÙÙˆ ولÙما Ù…Ùنْها أضÙجّ٠وَأبْكي Ya ilahiy wa rabbiy wa sayyidiy wa mawlaya, liayyil umuri ilaika ashku, wa lima minha adhijju wa abki, Ya Ubangijina, ya Shugabana, ya Majibincina, game da wane al'amari ne zan kai kuka gareKa, kuma game da wanne ne zan yi gunji in yi kuka? لألÙيم٠العَذاب٠وشÙدَّتÙه٠أمْ Ù„ÙØ·Ùول٠البَلاء٠ومÙدَّتÙÙ‡Ù li alimil azabi wa shiddatihi am liduwlil bala'i wa muddatihi,
|