DU'A'UL KUMAILAm kaifa yarju fadhlaka fi itkihi minha fatatrukahu fiha, Ko kuma yaya zai tsammaci falalarKa Kan 'yantar da shi daga cikinta amma Ka bar shi a cikinta? هَيْهاتَ ما ذلÙÙƒÙŽ الظّÙن٠بÙÙƒÙŽ ولا المَعْروÙÙ Ù…Ùنْ ÙَضْلÙÙƒÙŽ haihata ma zalikaz zannu wa lal ma'arufu min fadhlika, Har abada ba a taba zaton haka daga gare Ka ba kuma ba a taba sanin haka daga falalarKa ba, ولا مَشْبÙÙ‡ÙŒ Ù„Ùما عامَلْتَ بÙه٠المÙÙˆÙŽØÙ‘Ùدينَ Ù…Ùنْ بÙرّÙÙƒÙŽ وإØْسانÙÙƒÙŽ wa la mushbihun lima amalta bihil muwahhidina min birrika wa ihsanika, Kuma haka bai taba kama da abinda Ka aikata ga masu kadaita Ka ba, na alherinKa da kyautatawarKa, ÙبÙاليَقين٠أقْطَع٠لَوْلا ما Øَكَمْتَ بÙÙ‡Ù Ù…ÙÙ† تَعْذيب٠جاØÙدÙيكَ fabil yakini akda'u, lawla ma hakamta bihi min ta'azibi jahidika,
|