DU'A'UL KUMAIL



Ban kiyaye sakar abokin gabana a cikinsa ba, har ya yaudare ni da abinda yake so, kuma kaddara ta taimaka masa a kan haka,

فَتَجاوَزْتُ بِما جَرى عَلَيَّ مِن ذلِكَ بَعْضَ حُدودِكَ وَخالَفْتُ بَعْضَ أوامِرِكَ

fa tajawaztu bi majara alayya ba'adha hududika wa khalaftu ba'adha awamirika,

Saboda haka da abinda ya gudana a kaina sai na ketare wasu iyakokinKa, na saba wa wasu umarce-umarcenKa,

فَلَكَ الحَمْدُ عَلَيَّ في جَميعِ ذلِكَ وَلا حُجَّةَ لي في ما جَرى عَلَيَّ فِيهِ قَضاؤُكَ وَألْزَمَني حُكْمُكَ وَبَلاؤُكَ

fa lakal hujjatu alayya fi jami'i zalika, wa la hujjata liy fiy ma jara alayya fihi khadha'uka, wa alzamaniy hukumuka wa bala'uka, Godiya ta tabbata gare Ka a kan dukkan wannan, ba ni da wata hujja a kan abinda kaddararKa ta gudana a cikinsa a kaina, hukumcinKa kuma ya dora mini tare da bala'inKa,

وَقَدْ أتَيْتُكَ يا إلهي بَعْدَ تَقْصيري وَإسْرافِي على نَفْسي مُعْتَذِراً نادِماً مُنْكَسِراً مُسْتَقيلاً مُسْتَغْفِراً مُنيباً مُقِرَّاً مُذْعِناً مُعتَرِفاً

wa kad ataituka ya Ilahiy ba'ada taksiriy wa Israfiy ala nafsiy mu'utaziran nadiman munkasiran mustakilan mustagfiran muniban mukirran muz'inan mu'utarifan,Lalle na juyo gareKa ya Ubangijina bayan kwaurona da ketare haddina a kan kaina, ina mai ba da uzuri mai nadama, mai karaya, mai neman afuwa, mai rokon gafara, mai tuba, mai amsa laifi, mai sallamawa ina mai furuci da laifina,

لا أجدُ مَفَرَّاً مِمّا كانَ مِنَّي ولا مَفْزَعاً أتَوَجَّهُ إلَيهِ في أمْري غَيْرَ قُبُولِكَ عُذْري وإدْخالِكَ إيَّايَ في سَعَةِ مِنْ رَحْمَتِكَ

la ajidu mafarran mimma kana minniy wa la mafza'an atawajjahu ilayhi fi amri gaira kabulika uzriy wa idkhalika iyyaya fi sa'atin min rahmatik



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 next