DU'A'UL KUMAILBan sami wata matsera ba daga abinda ya auku daga gurina ba, babu mafakar da zan koma gareta a kan al'amarina ba tare da Ka karbi uzurina ba, kuma Ka shigar da ni cikin yalwar rahamarKa, اللَّهÙمَّ Ùَاقْبَلْ عÙذْري وَارْØَمْ Ø´Ùدَّةَ ضÙرَّي ÙˆÙŽÙÙكَّني Ù…Ùنْ شَدَّ وَثاقÙÙŠ Allahumma fakbal uzriy warham shiddati dhurriy wa fukkaniy min shaddi wathakiy, Ya Allah Ka karbi uzurina, kuma Ka yi rahama ga tsananin cutuwata, Ka kunce ni daga tsananin daurina, يا رَبّ٠ارْØَمْ ضَعْÙÙŽ بَدَني وَرÙقَّةَ جÙلْدÙÙŠ وَدÙقَّةَ عَظْمÙÙŠ ya rabbir ham dha'afa badaniy wa rikkata jildiy wa dikkata azmiy, Ya Ubangiji Ka ji kan raunin jikina da siririntar fata ta da lage-lagen kashina, يا مَنْ بَدَءَ خَلْقÙÙŠ ÙˆÙŽØ°ÙكْرÙÙŠ وَتَرْبÙيَتي وَبÙرّÙÙŠ وَتَغْذÙيَتي ya man bada'a khalkiy wa zikriy wa tarbiyatiy wa birriy wa tagziyatiy, Ya wanda ya fari halitta ta da ambatona da tarbiyyata da kyautatawata da ciyarwata,
|