DU'A'UL KUMAILYa Ubangijin dukkan halittu. Ashe zai yiwu Kana gani, tsarki ya tabbata gare Ka, Ya Ubangijina, godiya ta tabbata gare Ka, Kana jin muryar bawa musulmi an kulle shi a cikinta a sakamakon sabonsa, وذَاقَ طَعْمَ عَذابÙها بÙمَعْصÙيَتÙÙ‡Ù ÙˆÙŽØÙبÙسَ بَينَ أطْباقÙها بÙجÙرمÙه٠وجَريرَتÙÙ‡Ù wa zaka da'ama azabiha bima'asiyatihi, wa hubisa baina adbakiha bijurmihi wajariratihi, Kuma ya dandana azabarta don zunubinsa; an tsare shi a cikin dabakokinta saboda laifinsa da zunubinsa, ÙˆÙŽÙ‡ÙÙˆÙŽ يَضÙجّ٠إلَيكَ ضَجيجَ Ù…ÙؤمّÙÙ„Ù Ù„ÙرَØْمَتÙÙƒÙŽ wa huwa yadhijju ilaika dhajija mu'ammilin li rahmatika, Kuma yana gunjin kuka gareKa, gunji irin na mai sanya tsammani da rahamarKa, ويÙنادÙيكَ بÙÙ„Ùسان٠أهْل٠تَوØÙيدÙÙƒÙŽ وَيَتَوَسَّل٠إلَيْكَ بÙرÙبÙوبÙيَّكَ wa yunadika bilisani ahli tawhidika, wa yatawassalu ilaika birububiyyatika, Yana kiran Ka da harshen tauhidinKa, kuma yana tawassuli zuwa gare ka da shugabancinka.
|