DU'A'UL KUMAILya man ismuhu dawa'un, wa zikrihu shifa'un, wa da'atuhu ginan Ya wanda sunanSa magani ne, kuma zikirinSa waraka ne kuma biyayya gare Shi wadata ce, ارْØَمْ مَنْ رَأس٠مَالÙه٠الرَّجاء٠وَسÙلاØÙه٠البÙكاء٠irham man ra'asu malihir Raja'u, wa silahuhul buka'u, Ka yi jin kai ga wanda uwar - kudinsa shi ne sa tsammani, makaminsa kuma shi ne kuka. يا سابÙغَ النّÙعَم٠يا داÙÙعَ النّÙقَم٠يا Ù†Ùورَ المÙستَوØÙØ´Ùينَ ÙÙŠ الظّÙÙ„ÙŽÙ…Ù Ya sabigan ni'am, ya dafi'an nikam, Ya nural mustauhishina fiz zulami, Ya mai kwarara ni'ima, Ya mai kore wahalbalu Ya hasken masu kewa a cikin duffai, يا عَالÙماً لا ÙŠÙعَلَّمْ صَلّ٠على Ù…ÙØَمَّد٠وآل٠مÙØَمَّد٠واÙْعَلْ بÙÙŠ ما أنْتَ أهْلÙÙ‡Ù Ya Aliman la yu'allam, salli ala Muhammadin wa ali Muhammadin, waf'al biy ma anta ahluhu, Ya masani wanda ba a sanar da shi, Ka yi dadin tsira ga Muhammadu da zuriyarsa Ka aikata abinda yake kai ma'abucinSa ne da ni, وَصَلَّى اللَّه٠على رَسÙولÙه٠والأئÙمَّة٠المَيَامÙينَ Ù…Ùنْ آلÙه٠وَسَلَّمَ تَسْليماً كَثيراً Wa sallallahu ala Rasulihi wal a'immatil mayamina min alihi wa sallama tasliman kathiran. Kuma Allah Ya yi dadin tsira ga Manzonsa, da Imamai masu daraja daga Zuriyarsa kuma Ya ba su aminci, aminci mai yawa.
|