DU'A'UL KUMAILhatta asraha ilaika fi mayadinis sabikina, Har na garzaya zuwa gare Ka a ciki masu tserarreniya, ÙˆÙŽØ£ÙسْرÙعَ إلَيكَ ÙÙŠ المÙبادÙرينَ وأشْتاقَ إلى Ù‚ÙرْبÙÙƒÙŽ ÙÙŠ المÙشْتاقÙينَ wa usri'a ilaika fil mubadirina wa ashtaka ila kurbika fil mushtakina, Kuma in gaggauta zuwa gare Ka cikin masu zaburowa kuma in yi dokin kusanci gare Ka cikin masu doki, وأدْنÙÙˆÙŽ Ù…Ùنْكَ دÙÙ†Ùوَّ المÙخْلÙصينَ وَأخاÙÙŽÙƒÙŽ مَخاÙÙŽØ©ÙŽ المÙوقÙÙ†Ùينَ وأجْتَمÙعَ ÙÙŠ جَوارÙÙƒÙŽ مَعَ المÙؤْمÙنينَ wa adnuwa minka dunuwal mukhlisin, wa akhafaka makhafatal mukinin, wa ajtami'a fi jiwarika ma'al muminin. Kuma in kusato gare da kusantowa irinta masu tsarkin niyya, kuma in ji tsoronKa tsoro irin na masu yakini kuma in hade a kusace gare Ka tare da muminai. اللَّهÙمَّ وَمَنْ أرادَني بÙسÙوء٠ÙأرÙدْه٠وَمَنْ كادَنÙÙŠ ÙÙŽÙƒÙدْه٠Allahumma wa man aradaniy bi suw'in fa aridhu waman kada niy fa kid'hu Ya Allah duk wanda ya nufe ni da mummuna to Ka nufe shi, duk wanda ya yi mini mugun tanadi to Ka yi masa mugun tanadi,
|