DU'A'UL KUMAILwa ala jawariha sa'at ila awdani ta'abbudika da'i'atan, wa asharat bistigfarika muz'inatan Da kuma a kan gabobin da suka yi tafiya zuwa guraren bauta maKa suna masu da`a, kuma suka dukufa neman gafararKa suna masu sallamawa. ما هكَذا الظÙنّ٠بÙÙƒÙŽ ولا Ø£ÙخْبÙرْنا بÙÙَضْلÙÙƒÙŽ عَنْكَ يا كَريم٠ma hakazaz zannu bika wa la ukhbirna bifadhlika anka ya karimu, Ba haka aka zata game da Kai ba, kuma ba haka aka ba mu labarinKa da falalarKa ba, ya mai karimci, يا رَبّ٠وأنْتَ تَعْلَم٠ضَعْÙÙŠ عَن قَليل٠مÙÙ† بَلاء٠الدّÙنْيا وَعÙÙ‚ÙوباتÙها ya Rabbi, wa anta ta'alamu dha'afiy an kalilin min bala' id dunya wa ukubatiha Ya Ubangiji kuma kai ka riga ka san raunina game da bala`i na duniya, dan kalilan da ukobobinta, وما يَجْري Ùيها Ù…ÙÙ†ÙŽ المَكارÙه٠على أهْلÙها wa ma yajriy fiha minal makarihi ala ahliha, Da abinda ke gudana a cikinta na daga munanan abubuwa a kan mutanen cikinta,
|