DU'A'UL KUMAILwa kunil lahumma bi'izzatika liy fil ahwali kulliha ra'ufan, wa alayya fijami'il umuri adufan , Ya Allah, kuma, Ka zamanto mini mai sassautawa a kowane hali, mai tausasawa a dukan wani hali, إلهي وَرَبّÙÙŠ مَنْ Ù„ÙÙŠ غَيْرÙÙƒÙŽ أسْألÙÙ‡Ù ÙƒÙŽØ´ÙÙŽ ضÙرّÙÙŠ وَالنَّظَرَ ÙÙŠ أمْري ilahiy wa rabbiy man liy gayruka as'aluhu kashfa dhurriy wan nazara fiy amriy, Ya Ubangijina Majibincina wa nake da shi bayan Kai wanda zan roke shi yayewar damuwata da kuma duba al'amarina إلهي وَمَولايَ أجْرَيتَ عَلَيَّ ØÙكْماً اتَّبَعْتَ Ùيه هَوى Ù†ÙŽÙْسي ilahiy wa mawlaya ajraita alayya hukman ittaba'atu fihi hawa nafsi Ya Ubangijina Ya Majibincina ashe za Ka gudanar da hukunci a kaina a kan abinda na bi son raina a cikinsa, وَلَمْ Ø£ØْتَرÙس ÙÙيه٠مÙنْ تَزيين٠عَدّÙÙŠ Ùَغَرَّني بÙما أهْوى وَأسْعَدَه٠على ذلÙÙƒÙŽ القَضاء٠wa lam ahtaris fihi min tazyini aduwiy, fagarraniy bima ahwa, wa as'adahu ala zalikal kadha'u
|