DU'A'UL KUMAILSaboda haka na hakikance ina mai cewa idan ba don abinda Ka yi hukunci da shi ba na azabtar da masu karyata Ka ba, وَقَضَيْتَ بÙÙ‡Ù Ù…Ùنْ إخْلاد٠مÙعانÙديكَ لَجَعَلْتَ النّارَ ÙƒÙلَّها بَرْداً وَسَلاماً وَما كَانَ لأØَد٠ÙÙيها مَقَرَّاً وَلا Ù…Ùقاماً wa kadhaita bihi min ikhladi mu'anidika laja'altan nara kullaha bardan wa salaman, wa ma kanat li ahadin fiha makarran wa la makaman, Kuma Ka yanke na dawwamar da masu maka tsaurin kai gareKa ba to da Ka zamar da wuta baki dayanta ta koma sanyi amintacce kuma da babu wani guri a cikinta da zai kasance mazauni da madawwami, لكÙنَّكَ تَقَدَّسَتْ أسْماؤÙÙƒÙŽ أقْسَمْتَ أنْ تَمْلأها Ù…ÙÙ†ÙŽ الكاÙÙرينَ lakinnaka takaddasat asma'uka aksamta an tamla'aha minal kafirina Sai dai kuma sunayenKa sun tsarkaka Ka riga ka rantse kan za Ka cika ta da kafirai, Ù…ÙÙ†ÙŽ الجÙنَّة٠والنّاس٠أجْمَعينَ وأنْ تÙخَلّÙدَ Ùيها المÙعانÙدÙينَ minal jinnati wan nasi ajma'in wa an tukhallida fihal mu'anidin Daga cikin aljannu da mutane baki daya, kuma za Ka dawwamar da masu tsaurin kai a cikinta,
|