Tarihin Fatima Zahra [a.s]



{4)  Raina kangaggiya ce cikin kwansonta  Kaitonta ma ma ta tice tare da wannan bakin cikin. Babu alheri ga rayuwa bayanki Ina kuka ne gudun kada rayuwata ta tsawaita. Hawaye suna zubo masa sai yajuya gun kabarin Manzon Allah ya ce "Asslamu alaika ya Rasulullah. sallama daga "yarka. masoyiyarka. hasken ldonka. waziriyarka. jauharin zinarc cikin turbaya. Allah ya zamar
mata haduwa da kai.

Hakurina ya karanta Ya Manzon Allah. bakin cikina ya nuiininka saboda Shugabar matan Aljanna. sai koyi da sunnarka lokacin bakin ciki. Bakin cikin da ya samc ni na rabuwa da kai yana da gun taaziwa ('yarka): hakika nine na sanya ka cikin kabari bayan ka cika a hannuna ina jingine da kai a kirjina... Bakin cikina madawwami ne. barcina madawwami ne. bakin cikin zuciyata ba zai yanke ba har sai Allah ya hada ni da ku a gidan rahma Zuwa ga Allah nake kai kukana ka tambayi 'yarka za ta ba ba ka labann duk abin da ya faru na Ina maka sallama ta mai bankwana ba mai yankcwa ba. idan na juya ba zan yi juyawar wanda ba zai kuma dow oyya ba Idan na tsaya na ki tafh a ba na yi haka banc don rashin yarda da abin da Allah ya yi wa masu hakun alkawan ba. hakun shi ya tl soyuwa. hakuri shi ya fi kyau

Ba don nnjayon shugabanni ba da na mai da kabannka wunn dawwamata. da na mai da shi mazaunina Allah yana gani yarka da uaddaic aka biinic ta ya Manzon Allah. ga Allah nake kai kukaaa. gare nako mika ta aziwata Allah ya kara mata aniinci da yarda.

Washcgari da safc sai jama'a suka tam don a yi mata sa!la. Sai Mikdad (ra) ya yi masu bayani a kan ta bar wasiyya a yi mata salla da dare. an kuma cika mata wasiyyar. Sai Umar ya ce ma Abbas "Ku dai Baiui Hashim ba za ku rabu da wannan kiyawar taku ga sauran kuraishawa ba' Daga nan sai wasu suka ce za su hako ta su yi mata salla. Sai Imam y1iyli (AS) ya zarc takobinsa ya ce "Wallahi duk wanda ya yi kusa da kabarmta sai na raba kansa da gangarjikinsa Sai duk sukajuya kowa ya kama gabansa.

An ruwaito cewa. Bayan wafatin Nana (AS) Imam Aliyu (AS) ya kasance kulluni yana gida bai zuwa ko"ma sai masallaci da ziyarar kabarin Manzon Allah (SAW'). Wannan yu sa sahabbansasun shiga kunci na rashin ya je ya gaya wa Imam damuwarsu.

Ammar yana cewa: Lokacin da na isa gidansa sai na yi sallama na nemi izini, sai ya amsa min ya yi min izini. Lokacin da na shiga sai na gan shi cikn bakin ciki da damuwa. Hasan na zaune a damansa, Husaini na zaune a hagunsa. Duk bayan lokaci sai ya kalli Husain sai ya fashe da kuka! Lokacin da na ga halin da gidansa ke ciki da "ya"yansa sai tausayi ya kama ni. na fashe da kuka.

Bayan an yi shiru sai na ce Ya Shugabana ka yi min izini in yi magana. sai ya yi min izini: sai na ce: Ya Shugabana kana umurtar mutane da hakuri lokacin masifa. menene ma'anar wannan tsawon bakin ciki da kake yi? Wannan ya yi kunci a kan shi'arka na rashin haduwa da kai.

Sai ya dube ni ya ce: "Ya Ammar juyayin rashi ya danganta da girnian wanda aka rasa. Na rasa Manzon Allah da rashin Fatima; ta kasance in tana magana nakan ji kamar Manzon Allah yake magana. in tana tafiya nakan ga kamar Manzon ne yake tafiya. Ba san na rashi Manzon Allah ba sai bayan rabuwa da lta. Mafi girnia daga cikin musibun da suka same ni shi ne lokacin da na zo yi mata wanka. na ga daya daga cikin hakarkarinta a karye! Ga alamun bulala a jikinta!! Samian sai suka fito tare ya zuwa gun shi'arsa. su kutna sukaji dadi da hakan Malamai sun hadu a kan tsakanmta da mahaifinta bai kai shekara ba Sai dai sun sassaba a kan rana da watan da ta yi shahada. Amma abin da aka ruwaito daga Imam Ja"afar Assadik (AS) shi ne ta yi wafati ran sha uku ga Jimada Ula hijira na da shekara goma (13/5/10). Tsakaninta da Mahaifinta kwana saba'in da biyar ne.

WAJIBCIN YIWA MANZO DA IYALAN GIDANSA (AS) SALATI

Allah (SWT) yana cewa: LALLAl ALLAH DA MALA 'IKUNSA SUNA YI WA MANZO SALATl YA KU WADANDA KUKA YIIMANIKU YIMASA SALATIDA TASLIMI.

Ya zo a cikin tafsirin Almizan Sayyid Tabataba'I yana cewa: Salatin Allah ga Manzonsa a nan shi ne ludufin Allah da rahamarsa yanke ba tare da wani kaidi ba ga Manzonsa. Sannan salatin Mala'iku ga Manzon Al-lah (SAAW) a nan shi ne tazkiya da nema masa gafara a gurin Allah. Sannan salatin muminai ga Manzo a nan shi ne addu'a da kuma rahama.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 next