Tarihin Fatima Zahra [a.s](13) An ruwaito daga Manzon Allah yana cewa, Allah Mabuwayi da daukaka ya halicce ni da Aliyu, (14) An ruwaito daga Manzon Allah yana cewa farkon wacce za ta fara shiga Aljanna ita ce Fatima binti Muhammad. An ruwaito daga Ummu Salama tana cewa Fatima binti Muhammad ta fi kowa An ruwaito daga A'isha tana cewa: Ban taba ganin wanda ya fi An ruwaito daga A'isha tana cewa: Ban taba ganin wanda ya yi An ruwaito daga Imam Aliyu (as) yana cewa: Wata rana na tambayi Manzon Allah da ni da Faima wannene ya fi soyuwa gare ka? Sai ya ce kai ka fi ta jarunta gurina. amma ita ta fi soyuwa a gare ni. An ruwaito daga Manzon Allah (saw) yana cewa: Idan kiyatna ta tsaya. mai yekuwa zai yi yekuwa daga karkashin kaFarshi yana cewa: Ya ku taron jama a ku runtse idanunku har sai An ruwaito daga Abi Abdullahi (as) yana cewa Fatima tana da sunaye Mai karatu babu wani alkalami na mutum ko Aljani wanda zai iya zuwa maka da duk falalar Nana Fatima (as). A duk lokacin da mutum yaji ya tuke gun falalar MUSTAPHA GADON KAYA NA BATULA:-1. Asalin Zahara'u hasken Allah ne da akwai dalili, Allahu Nurussamawati ga dan misali.
|