Tarihin Fatima Zahra [a.s]Daga nan sai Manzo ya tambayi Imam Aliyu (AS) ko ya yi masa suna? Sai ya ce ai ba zai shiga gaban Manzo ba wajen sunan Sai shi ma Manzo ya ce "Ni ma ba zan shigagaban Ubangijina Mabimayi da daukaka ba." AHah (SWT) ya yi wa Malaika Jibrilu uahayi cewa "An haifar wa Muhammadu da yaro. Ku sauka ku ce ina gaishe shi. ina masa muma. kuma matsaym Aliyu a wajensa kamar matsayin Haruna ne ga Musa. Don haka ya sama sunan dan Haruna." Sai Mala'ika Jibrilu ya sauko ya ce "Allah na gaishe ka yana taya ka murna. Sonnan kuma yana umurtar ka a Manzo ya yi masa khuduba ya sanya mishi suna Hasan ya yi mishi kiran salla a kunen dama. ikama a kunnen hagu. Bayan kwana bakwai Manzo ya yanka masa manya-manyan raguna guda biyu. Manzo ya kasance duk bayan kwana bakwai sai ya sanya harshcnsa cikin bakin Imam Hasan (AS), shi kuma ya yi ta tsotsa. 2. HAIHUWAR IMAM HUSAIN (AS)Bayan haihuwar Imam Hasan (AS) ba dajimawa ba. sai Nana ta sami cikin Imam Husain. Gikin yana da wata shida sai ta ji alamun nakuda ya zo mata. Manzo ya riga ya yi bushara da haihuwarsa tun kafin a haife shi An ruwaito daga Imam Sadik (AS) yana cewa: Wata rana makwabtan Ummi Aiman sun zo gurin Manzo suna ba shi labarin cewa: Ummi Aiman ta kwana jiya ba ta yi barci ba tana ta kuka Sai Manzo ya sa aka kira ta. Ko da ya tambaye ta dalili? Sai ta ce masa ta yi mafarki ne mai ban tsoro. Sai ya ce ta fadi mafarkin. Sai ta ce yana da nauyin gaske. Sai ya ce ai mafarki ne yana iya zama ba haka bane. Sai ta ce ta yi mafarki an cire wata tsoka daga jikin Manzo an jefb shi giÉ—anta. Sai Manzo ya ce "Kada ki damu. wannan na nufin za a haifi da ne daga jinina sunansa Husain, za a kuma rene shi a cikin gidanki." Lokacin da Fatima (AS) ta haihu akwai mata da yawa a tare da ita. kamar Asmau Bint Umais, Ummi Salma, Ummi Aiman, Safiya bint Abdulmutallib (kanwar mahaifm Manzo) dss. Bayan haihuwarsa sai Manzo ya ce a kawo shi. Sai Safiya ta ce ba su wanke shi ba. Sai Manzo ya ce "Kune za ku wanke shi? Ai Allah Madaukakin Sarki ya riga ya ^yanke shi. ya tsarkake shi." Bayan nan sai Mala"ika Jibrilu ya sauko ya ce wa Manzo "Allah (SWT) yana gaishe ka yana taya ka muma. kuma yana umurtar ka a kan ka sanya masa sunan dan Haruna wato Shubair. mai ma'anar Husain." Bayan kwana bakwai Manzo yayankamasa raguna kamar na Hasan. aka yi suna. Manzo ya kasance kulluni yakan saiiya harshensa a cikin bakin Imam Husain. shi kuma yanatsotso. Wannan shi ne shayarwar Imam Husain. Da wannan tsotson na harshen Manzo yake koshi har ya girma! Babu wata wacce Imam Husain ya taba shan nononta har mahaifiyarsa! Manzon Allah (SAW) da kansa ya shayar da Imam Husain kafin tsinannun Allah su zo daga baya su kashe shi su yanke kansa su yi kwallo da shi! Ranar sunan Imam Husain (AS) dubban Malaiku sun sauko don su taya Manzo murna. sannan kuma su yi masa ta'aziyyar kisan gillar da za a yiyya Husain a Karbala. An ruwaito daga Ummi Salma tana cewa wata rana Manzo yana zaunc a cikin daki sai ya ce min in tsaya daga waje kar in bar wani ya shigo inda yake. Can an jitna sai na ji rurin kuka na tasowa daga dakin. Ko da na leka sai na ga Husaina a kan cinyarsa yana shafa kansa yana kuka. Sai na ce ya Manzon Allah ban san sad da na shigo ba (zatonta shigartane ya sanya Manzo kuka). Sai Manzo ya ee "Taremukeda Jibrilu. Ya Allah ka ji
|