Tarihin Fatima Zahra [a.s]shi ne Allah. Madallah da matattara ita ce alkiyama! Kuma a lokacin ne masu batarwa za su yi hasara. a lokacin da za ku yi nadamar da ba ta amfanar da ku "Ga kowane labari akwai matabbata da sannu za ku san wanda azaba za ta zo masa ta tozartar da shi, kuma za ku san wanda madawwamiyar azaba za ta mamaye shi." Daga nan sai ta juya wajen Ansar (mutanen Madinah ) ta ci gaba da cewa:"Ya ku taron samari! Ya ku mataimaka addini! Ya ku masu rainon Musulunci! Wane irin rauni ne haka a cikin hakkina? Wace irin gafala ce wannan a kan abin da aka zalunce ni a kansa? Ashe Babana Manzon Allah bai kasance yana cewa "Ana kyaye mutuncin mutum da kiyaye mutuncin yayansa ba? Amma sai kuka farar da wannan a kanmu da sauri. kuka gaggauta aukar da shi a kanmu da hanzari. alhali kuna da dama a kan abin da nake ta kokari a kansa da iko a bisa ga abin da nake ncma. kuma kuna da dama bisa abin da nake nufi. Ko kuna cewa Muhammad ya mutu ne'.' Sai rauninsa ya fadada. barakarsa ta munana. alamannsa ya gurbata. kasa ta yi duhu saboda fakuwarsa. zababbun Allah suka daura fansar kansu daga bauta saboda masifar (fakuwar)sa. rana da wata da taurari suka kisfc saboda masifar (rashin) sa. burace-burace suka yanke. duwatsu suka msuna. aka tozartar da mai alfarma. kuma aka gusar da alfarmar a yayin mutuwarsa. Lallai wallahi wannan balai ne mai girma. kuma masifa ce mai ginna. wadda babu masifar da ta kai kamarta. babu kuma annobar da ta kai sauiinta. Littafin Allah wancla yabonsa ya daukaka-ya sanar da ita a cikinku da yammacinku da safiyarku. ya sanar da sauti mai sauki da kuma mai tsanani a nazar.ce da karance. kuma tnn kafinsa ma abin da ya faru ga Annabawan Allah da Manzanninsa kcnan. hakunci ne na yankc da zartanya ta karshe. "Kuma Muhammad ba wani bane illa Manzo, hakika Manzanni sun gabata kafinsa. Idan ya mutu ko aka kashe shi za ku koma ma abin da kuka baro ne? Wanda ya koma wa abin da ya baro ba zai cuci Allah da komai ba. Kuma da sannu Allah zai saka ma masu godiya." Haba 'ya'yan Aus da Khazraj (Bani Qailah) kuna ji kuna gani za a kai mani hari a Ku saurara! Lallai ina ganin kun Ku sani. lallai na fadi abin da na fada ne a Saboda haka ga ta nan gaba gare ku. sai ku WAFATIN NANA FATIMA (as)!!!
BAITUL - BUKA'I:- Kamar yadda muka dan yi bayani can baya na yanayi da halin da ta sami kanta na bakin cikin rabuwa da Mahaifinta, ta yadda kullum tana cikin kuka da bakin ciki. ta yadda ba za ta iya kamewa ba, wannan hakika yana faruwa ne saboda abu uku:- 1. Ta fi kowa sanin matsayi da darajar Mahaitinta, muhimmancin rayuwarsa cikin al'umma da abin da wafatinsa ya kunsa na rashi cikin wannan afumma. 2. Abubuwan da za su sami zuriyarta a baya na kisa da dauri a daidai lokacin da kowa ya juya musu baya, ba su da wani mai taimako sai Allah.
|