Mene ne Auren Mutu'a



·        Magana ta uku: matsayin Sahabbai da Tabi'ai akan Auren Mutu'a.

Daga baya kuma muzo muyi Magana akan abubuwa guda biyu:

·        Magana ta daya: Hikimar da Ubangiji ya samar da auren Mutu'a ga Bayin Sa.

·        Magana ta biyu: Yadda ake yin auren Mutu'a.

·        MAGANA TA FARKO

AUREN MUTU'A CIKIN KUR'ANI DA SUNNA

Musulmi baki dayansu sun hadu akan hakika Ubangiji Ta'ala ya Shar'anta wannnan aure a cikin Addinin Musulunci. Babu wani Malamin Mazahabar Musulunci dake kokonto ko inkari akan haka. Sai dai watakila asalin Shar'antawar ne ya hadu da wasu lalurori. Amma littafin Allah yana nuni ne akan halascin sa. Kamar yadda ingantattun labaru akan Shar'anta shi suka tabbatar har ma ga masu riko da shafe hukuncin nasa.

LITTAFIN ALLAH MADAUKAKIN SARKI

Allah Ta'ala yace:

"فَمَا اسْتَمْتَعْتُمْ بِهِ مِنْهُنَّ فَآتُوهُنَّ أُجُورَهُنَّ فَرِيضَةً"

Ma'ana:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 next