Mene ne Auren Mutu'a



33.Hasanul-Basari.

34.Ibnul-Musayyib.

35.Al-A'amash.

36.Rabii'u bn Maisara.

37.Abiz-Zuhri Mudraf.

38.Malik bn Anas.

39.Ahmad bn Hanbali, a wata fuskar.

40.Abu Hanifa, a wata fuskar.

Wannan kari ne akan abinda irin Abu Amru ya fada: Hakika Sahabban Ibn Abbas daga mutanen Makka da Yaman dukkanin su suna ganin Mutu'a Halas ne ….

·        Malam Kurdabi a cikin Tafsirinsa yace: mutanen Makka sun kasance suna yin Mutu'a da yawan gaske. (Jami'u li-Ahkamil-Kur' an: 5/132)



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 next