Umar da Ra'ayin Shari'a 1



[38] Ya shiga wani gida a lokacin halifancinsa ya rika dukan wata mata mai kukan mutuwa, har sai da mayafin kanta ya fadi, sannan sai ya ce da bawanda: Doki mai kukan mutuwar nan, kaiconka doke ta, mai kukan mutuwa ba ta da wani hurumi, zuwa dai karshen abin da Ibn abil hadid ya kawo a wannan lamarin a shafi na 111, da mujalladi na 3, na sharhinsa ga nahajul balaga.

[39] Raudhatu Khakh ya fi zama daidai.

[40] Kashedin fito da ita daga dan dakinta da ya ke kan rakumi, wanda takardar ta na cikinsa.

[41] Buhari: Babin Istitabatul murtaddin wal mu'anidin wa kitalihim; Juzu'i: 4.

[42] Ya karbo daga littafin Muhammad lutfi juma'a almisri, a littafinsa "tarihu falsafatul islam" shafi: 301.

[43] A koma tafsiran a Kusshaf, da suaran tafsiran wannan aya, kuma Imam alwahidi ya ruwaito shi ma a littafinsa na "Asbabun nuzul", shafi: 33.

[44] Lamari ne ya shahara a littattafan tarihi masu yawa.

[45] Bidaya da Nihaya: Yakin badar mai girma, J 3, shafi: 284.

[46] Kanzul Ummal; j 5, shafi: 272, hadisi: 5391.

[47] Ibn Ishak, da sauran littattafai. Bidaya da Nihaya: J 3, shafi: 285.

[48] Siratul Halbiyya game da musuluncin Abbasa da matarsa, etc. Sayyid Ahmad Zaini Dahlan Mufitin shafi'iyya a Sirarr Nabawiyyarsa: Shafi: 504.

[49] Sayyid Dahlani a sirar Nabawiyya da ta ke a hashiyar Sirar Halbiyya, j 1, shafi: 512.

[50] Abin da ya gabata. Da kuma sauran littattafan sihah.

[51] Sirar halbiyya da sirar dahlaniyya.

[52] Fasali na Takwas din ta.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19