Umar da Ra'ayin Shari'a 1



[18] Babin sanin raka’o’in da manzon ya ke yi bayan sallar la’asar, shafi: 309.

[19] Muwatta: Sharing Zarkani, karshen juzu’I na farko.

[20] Ya rasu 80 hijira.

[21] Zarkani a karshen juzu’in farko na muwatta.

[22] Ya na nufin lokacin fasduwar rana da aka hana yin salla, domin an hana yin salla lokacin bullowar rana da lokacin faduwarta don kada a yi kama da majusawa. Ina ma dai halifa ya takaita da hanawa kawai idan ma ya na son hanawa duk da halal ne, bai daki mutane bayin Allah a kan yin salla bayan sallar la’asar ba, tun da su masu ibada ne ga Allah.

[23] Dabakat na Ibn Sa’ad a tarihin Umar, shafi: 203 na juzu’I na uku. Suyudi a halayen Uamr a littafin Tarihul khulafa, shafi: 53. Ibn abil hadid, Ahwali Umar, shafi 113, na mujalladi na uku a sharhin nahajul balaga, da Dumairi a kalmar Addik, a littafin Hayatul Haiwan. Da Abul faraj, Ibn juzi, shafi: 60, Tarihu Umar.

[24] Kamar yadda Ibn Asir ya kawo a tarihin abubuwan da su ka faru a wannan shekar, da sauran malaman tarihi.

[25] Masnad Ahmad bin Hambal: Ju 1, shafi: 335.

[26] Game da Hamza: Daga littafin al'Isti'ab.

[27] Al'awa'il: Ju 15, karshen shafin na 378, daga Mujalladi: 3, daga sharhin Nahjul balaga na Hamidi.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 next