Gudummawar Mace



"Hakika Mun karrama bani Adama, Muka kuma dauke su a tudu da ruwa, Muka kuma fifita su a kan da yawa daga abubuwan da muka halitta da fifita wa mai yawa."

"..kuma suna da hakkoki a kan mazajensu kamar (yadda mazajensu ke da hakkoki) a kansu da kyautatawa.."

Da fadar Manzon Allah (s.a.w.a.):­

"Daga cikin dabi'un Annabawa akwai son mata".[22] don haka ba abin da ya rage ga mace sai ta nemi hakkokinta kamar yadda AIKur'ani ya tanadar mata, ta kuma lizimci abin da ya wajaba a kanta kamar yadda AIkur'ani ya iyakance mata; a matsayinta na uwa, 'ya, kuma mata; kuma a matsayin ta na mutum da ke da hakkin wilaya da kauna a cikin al'umma; da ke amfani da iyawarsa na tunani, rai da jiki a wuraren alheri, tsarki da kawo gyara. Bayan ta jarabci dacin rayuwa a rudun rayuwar sha'awe-sha'awe munana a duniyar wayewar duniyanci watsattsiya.

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai.


[1]  Dabrisi ya I;ida n cikin Majma'al F3avan, a lokncnn da vakc fassara wannan ava, ccwa: "Waun su na mn w:asu hoclim;v"­'Sai dayansu ya amfana da aikin da dayan v_ a vi mishi, d. haka sai tsavuwar duniva ta rama bisa tsari.'

[2]  Darihi cikin Tafsirul-Kur'anil-Karim, da Allama Dabadaba'i cikin Tafsir al-Mizan.

[3]  Wurarcn da aka ambata a sama.

[4]  Ma'ajam al-Wasid.

[5] Inda aka ambata a sama.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 next