Tambayoyi da AmsoshiT139: Ni dalibi ne na jami'a a bangaren likitanci, to a wasu lokuta ya 1140: Idan wani mutun ya fara rurrushe maKabartan musulmai ba tare da la'akan da abin da shari'a ta shinflda ba, to mene ne abin da ya wajaba A: Abin da ya wajaba kansu shi ne hana faruwar mummunan aiki amma tare da la'akari da sharudodi da kuma martabobinsa. NAJASOSI, DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCENSU T141: Shin jinni yana da tsarki? A: Jinin dabban da jininta yake gudanya yayin yanka shin dan' Adam ko kuma waninsa najasa ne. T142: Alamar jini da yake saura a jikin tufafin mutum bayan wanke shi, shin najasa ne? A: Idan dai har abin da ya saura din ba ainihinjinin ba ne, kana kuma ya ki fita bayan an wanke shi, to ba najasa bane. T143: Mene ne hukuncin gudan jinin da ke cikin kwai? A: Ba najasa ba ne amma cinsa ya haramta.
|