Hadisan Annabi



قال الامام على عليه السّلام: صِلُوا أرحامَكُم وإن قَطَعُوكُم

Imam Ali (AS) ya ce:

Ku sadar da zumuncinku koda sun yanke ku.

قال الامام على عليه السّلام  : المُؤمِنُ نَفسُهُ مِنهُ في تَعَبٍوَالنّاسُ مِنهُ في راحَةٍ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Mumini ransa tana wahala daga gareshi amma mutane suna jin dadi da nutsuwa da  shi.

قال الامام العسكرى عليه السّلام: ما تَشاوَرَ قَومٌ إلّا هُدوا إلى رُشدِهِم.

Imam Al-Hasan  Askari (AS) ya ce:

Matukar mutane suka yi shawara sai an shiryar da su zuwa ga daidai.

قال الامام على عليه السّلام: صِيانَةُ المَرأَةِأنعَمُ لِحالِها وأدوَمُ لِجمالِها .



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next