Hadisan Annabi



Kadai mai hankali shi ne wanda idan ya yi mummuna zai nemi gafar , kuma idan ya yi zunubi sai ya yi nadama.

قال الامام على عليه السّلام:لا يُسلَمُ لَكَ قَلبُكَ حَتّى تُحِبَّ لِلمُؤمِنينَ ما تُحِبُّ لِنَفسِكَ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Zuciyarka ba zata kubuta ba har sai ka so wa mumini abinda kake so wa kanka.

 

قال الامام الكاظم عليه السّلام:مَنِ اقتَصَدَ وقَنَعَ بَقِيَت عَلَيهِ النِّعمَةُ ، ومَن بَذَّرَ وأسرَفَ زالَت عَنهُ النِّعمَةُ .

Imam Al-Kazim (AS) ya ce:

Wanda ya yi tattali ya yi wadatar zuci ni’ima zata wanzu gare shi, amma wanda ya yi barna ya yi almubazzaranci ni’ima zata gushe daga gare shi.

قال الامام على عليه السّلام: زَكاةُ الجَمالِ العَفافُ

Imam Ali (AS) ya ce:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next