Hadisan Annabi



Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Mafificin mutane wanda mutane suka amfana da shi.

قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: إنَّ أبخَلَ النَّاسِ مَـن بَخَلَ بـِالسَّـلامِ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Hakika mafi rowar mutane shi ne wanda ya yi rowa da sallama.

قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: لينوا لِمَن تُعَلِّمون َولِمـَن تَتَعَلـَّمـونَ مِـنـهُ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Ku tausasawa wanda kuke koyarwa da kuma wanda kuke koya daga gare shi.

قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: أحسِن إلى مَن أساءَ إلَيكَ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next