Hadisan Annabi



قال الامام على عليه السّلام:عَجِبتُ لِلمُتَكَبِّرِ الَّذي كانَ بِالأَمسِ نُطفَةً ويَكونُ غَداً جيفَةً .

Imam Ali (AS) ya ce:

Na yi mamaki daga wanda yake girman kai wanda jiya shi mani ne gobe kuma zai zama mushe (matacce).

قال الامام على عليه السّلام: صاحِبُ السَّوءِ قِطعَةٌ مِنَ النّارِ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Mai mummunan aiki shi yanki ne na wuta.

قال الامام على عليه السّلام: ضادُّوا التَّوانِىَ بِالعَزمِ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Ku kishiyanci (ku yi maganin) sakaci (lalaci) da himma.

قال الامام على عليه السّلام   مَرارَةُ الدُّنيا حَلاوَةُ الآخِرَةِ

Imam Ali (AS) ya ce:

Dacin duniya shi ne zakin lahira.

Hafiz Muhammad Sa’id Kano Nigeria

 



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13