Hadisan Annabi



قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: إنَّ اللهَ تَعالىيُحِبُّ الشّابَّ التّائِبَ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Allah yana son saurayi mai tuba.


قال رسول الله صلّى الله عليه و آله:اِعمَل لِدُنياكَ كَأنَّكَ تَعيشُ أبَداً ، وَاعمَل لِآخِرَتِكَ كَأَنَّكَ تَموتُ غَداً.

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Ka yi aiki don duniyarka kamar ka rayu har abada, ka yi aiki don lahirarka kamar ka mutu gobe.

قال رسول الله (ص) : خير لهو المؤمن السباحة ، وخير لهو المرأَة المغزل

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Mafificin wasan mumini shi ne iyo a ruwa, mafificin wasan mace shi ne saka.

قال الحسن العسكرى:   إنَّ الوُصولَ إلَى اللهِ عَزَّوجَل َّسَفَرٌ لا يُدرَكُ إلّا بِامتِطاءِ اللَّيلِ



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next