Hadisan Annabi



Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

     Allah yana alfahari da saurayi mai bauta ga mala’iku , yana  cewa : ku duba bawana ! ya bar sha’awarsa saboda ni.

قال امام صادق عليه السّلام: قالَ رسولُ اللهِ صلّى الله عليه Ùˆ آله : ليسَ مِنّي مَنِ استَخَفَّ بِالصَّلاةِ ØŒ لايَرِدُ عَلَيَّ الحَوضَ  لا وَاللهِ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Wanda ya wulakanta salla ba ya daga cikinmu, ba kuma zai zo tafkina ba , a’a  sam Wallahi!.

 

قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: النَّظَرُ في وَجهِ العالِمِ حُبّاً لَهُ عِبادَةٌ .

Manzon Allah (S.A.W) ya ce :

Duba zuwa ga fuskar malami domin so a gare shi ibada ne.

قال رسول الله صلّى الله عليه و آله: خَيرُ النّاسِ منِ انتَفَعَ بِهِ النّاسُ



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next