Hadisan Annabi



Zakkar kyau kamewa.

قال الامام على عليه السّلام: خَيرُ العُلومِ ما أصلَحَكَ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Mafificin ilimi wanda ya gyara ka (ya shiryar da kai)

قال الامام على عليه السّلام: مَن كَثُرَ ضِحكُهُ ذَهَبَت هَيبَتُهُ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Wanda dariyarsa ta yawaita kwarjininsa zai tafi.

قال الامام على عليه السّلام: أحمَقُ النّاسِ مَن ظَنَّ أنَّهُ أعقَلُ النّاسِ .

Imam Ali (AS) ya ce:

Mafi wautar mutane wanda ya yi tsammanin shi ya fi mutane hankali.



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 next