Mene ne Auren Mutu'a33.Hasanul-Basari. 34.Ibnul-Musayyib. 35.Al-A'amash. 36.Rabii'u bn Maisara. 37.Abiz-Zuhri Mudraf. 38.Malik bn Anas. 39.Ahmad bn Hanbali, a wata fuskar. 40.Abu Hanifa, a wata fuskar. Wannan kari ne akan abinda irin Abu Amru ya fada: Hakika Sahabban Ibn Abbas daga mutanen Makka da Yaman dukkanin su suna ganin Mutu'a Halas ne …. · Malam Kurdabi a cikin Tafsirinsa yace: mutanen Makka sun kasance suna yin Mutu'a da yawan gaske. (Jami'u li-Ahkamil-Kur' an: 5/132)
|