Mutum Mai Kamala



Babansa kuma Abdullahi Dan Abdulmudallib (A.S)

Kakansa ya ambace shi da Muhammad, kuma ya yi walima, ya yanka tumaki, kuma ya soke rakuma ya ciyar da mutane har kwana uku[4].

Wadanda suka shayar da shi:

1.     Babarsa a kwana uku na farko

2.     Suwaiba a wata hudu

3.     Halimatus’ Sa’adiyya, wacce ta dauke shi kuma ta rene shi. Ta kasance tana da ‘ya’ya kamar haka:

1.     Abdullahi

2.     Anisa

3.     Shaima’u

Ta samu albarka mai yawa sakamon renonsa da shayar da shi:



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 next