Zabar Mace Ko Namijin Aure



**Kada ki saba masa umarni ko ki yada sirrinsa, domin idan kika saba masa ya yi bakin ciki da ke, idan kuma kina yada sirrinsa ya yi miki kaidi ta inda ba kya tsammani.

**Kada ki yi farin ciki a gabansa lokacin da yake bakin ciki ko abin bakin ciki ya same shi, haka nan kada ki rika bakin ciki lokacin da farin ciki ya same shi.

Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai

Masdarorin Madogarar Wannan Littafin:

Kur’ani mai girma

Almashakilul jinsiyya lisshabab, Ayatul-Lahi Makarim Shirazi

Tahrirul Wasila, Imam Khomaini

Wasa’ilusshi’a

Ilajul amradhul akhlakiyya, shaikh abdurrasul Ali anuz

Al’kafi

Mustadrakil wasa’il

Nahawu hayatin afdhal



back 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 next