Boyayyar Taska‘Ya’yansa: 1-Imam Hasan 2-Husaini 3-Muhammad 4-Ja’afar 5-A’isha. Tambarin zobensa: Hifzul uhud min akhlakil ma’abud. Tsawon rayuwarsa: Shekara 42. Tsawon Imamancinsa: 33. Sarakunan zamaninsa: Karshen mulki Ma’amun da Al-mu’uta- sim da Al-wasik da Al-mutawakkil. Tarihin shahadarsa: 3 Rajab shekara 254H. Inda ya yi shahada: Samra’u. Dalilin shahadarsa: An kashe shi da guba a lokcin mutawakkil. Inda aka binne shi: Samra’u (Irak). Al-Hasan Dan Ali Al-Askari (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Alhasan dan Ali dan Muhammad dan Ali (A.S).
|