Boyayyar TaskaLakabobinsa: Al-jawad, Attakiyyi, Azzakiyyi, Al-kani’u, Al-murtada, Al-muntajab. Tarihin haihuwarsa: 10 Rajab shekara 195H. Inda aka haife shi: Madina. Matansa: Kuyanga ce mai suna Sumana da Ummul fadli ‘yar ma’amun. ‘Ya’yansa: 1-Imam Al-Hadi (A.S) da 2-Musa 3-Fadima 4-Amama. Tambarin zobensa: Ni’imal kadir Allah. Tsawon rayuwarsa: shekara 25. Tsawon Imamancinsa: shekara 17. Sarakunan zamaninsa: karshan hukuncin Al-amin da Al-ma’amun da Al-mu’utasim. Tarihin shahadarsa: karshen Zul’ki’ida shekara 220H.
|