Boyayyar TaskaInda ya yi shahada: Dalilin shahadarsa: Shan guba a lokacin halifa Al-mu’utasim. Inda aka binne shi: An binne shi a makabartar Kuraishawa a Al-Kazimiyya kusa da kakansa Al-kazim (A.S). Ali Dan Muhammad Al-Hadi (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Ali dan Muhammad dan Ali dan Musa (A.S). Mahaifiyarsa: kuyanga ce mai suna Sumana. Alkunyarsa: Abul Hasan ko Abul Hasan Assalis. Lakabinsa: Al-Hadi, Al-mutawakkil, Annakiyyi, Al-fattah, Al-murtada, Annajib da Al-alim. Tarihin haihuwarsa: 15 julhajji 212H. Inda aka haife shi: Alkarkar Sarya (صريا) nisanta da Madina mil uku ne. Matansa: Kuyanga ce ana ce mata Susan.
|