Boyayyar TaskaTsawon shekarun Imamancinsa: Shekara 10. Sarakunan zamaninsa: Mu’awiya dan Abi Sufyan. Tarihin shahadarsa: 7 Safar 49H, an ce 28 Safar 50H. Inda ya yi shahada: Madina. Dalilin shahadarsa: Guba da Mu’awiya ya ba shi ta hannun matarsa Ja’ada ‘yar Ash’as. Inda aka binne shi: Makabartar Bakiyya Madina. Husaini Dan Ali Asshahid (A.S) Sunansa da Nasabarsa: Al-Husaini dan Ali dan Abi Dalib dan Abdul Mudallib. Babarsa: Fadima ‘yar Manzon Allah (S.A.W) Alkunyarsa: Abu Abdullahi. Lakabobinsa: Arrashid, Addayyib, Assayyid, Azzakiyyi, Almubarak, Attabi’i limardatil-Lah, Addalil ala zatil-Lah, Assibd, Sayyidi shababi Ahlil Janna, Sayyidus-Shuhada’u, Abul ayimma.
|