Jagorancin Imam Sadik (a.s) Gaskiyan al’amarin shi ne sirrorin su ne al’amuran da suke ta’allaka da bayanan da suka danganci shirin tsare-tsaren imami,……….shirin da yake kutsawa cikin filin daga a siyasance da zimmar cimma manufar juyi,…… ko wadanda suka danganci dabarun da shirin ya haifar, ko ayyukan da zai aiwatar, ko suka danganci sunaye da nauye-nauye mambobin shirin ko hanyoyin kudi ko labarai, da rahotannin da suka ta’allaka da muhimman ababen da suke faruwa. Wadannan da ire-irensu sirrori ne wadanda ba dama wani ya tsinkaya idan ba jagora ba ko mataimakan da suke rike da ayyuka daban daban. Tana yiwuwa a sami yanayin da ya dace da bayyana wadannan sirrori a kwaye lulubinsu, ko a kusa ko kuwa tare da jinkiri, sai dai kafin wannan lokaci ba dama wani ya sami masaniya kan wadannan sirrori face wanda aikinsu yake da dangantaka da su kai tsaye, su ne kuwa “ma’ajin sirriâ€. Duk wani zarcewarsu zuwa ga makiya (shi kuwa laifi ne mai girma wanda ba’a yafewa) laifi ne wanda ka iya janyo rushewar jihadi da ayyuka da kuma tsararrar jama’an nan. Wannan zai fahimtar da mu abin da Imam (a.s) yake nufi da cewa: “ Jidalin da mai gaba da mu (nasib) yake janyo mana baya wuce wanda mai baza sirrinmu zuwa wanda ba ahalinsa ba yake jawowa. Mai baza sirrinmu ba zai bar duniya ba sai makami ya ci shiâ€[48] KOFA DA WAKILI A alakar sirri tsakanin Imam (a.s) da shi’a ta yiwu a bukaci isar musu da wasu bayanai ta hanyar “ mai shiga tsakanin†ko kuma sila. Wannan kuwa dabara ce mai ma’ana, abin da aka saba bisa alada. Yan leken asiri masu lababawa da zimmar gane alakokin Imam (a.s) su Wani lokaci sai ka ga Imam (a.s) yana rokon jinkai ga mutumin da ya yi kicibis da shi a Irin wadannan yanayi na bukatar samuwar wani mutum da zai zama sila taskanin Imam da mai neman bayanai masu iso shi daga wajen Imam, to wanna silan shi ne “kofa†kuma wajibi ne ya zama daya daga mafiya amincin mabiyan Imam, wadanda suka fi kusaci da shi, kuma suka fi wadatuwa wajen sanin bayanai da hanyoyin sadarwa. Dole ne ya zama tamkar kudan zuma wacce da muggan kwari za su san zumar da take dauke da ita da sun sassare ta sun kuma kai hari Ba banza ba muke ganin wadannan “kofofi†galibi ana farautarsu ana kamawa ana dira kansu da mafi munin nau’in azaba. Yahya ibn Ummi Dawil, “Kofar†Imam Sajjad an kashe shi, mummunan kisa.[52] Jabir ibn Yazid Alju’fi kuwa dole ta sa ya sa rigar hauka kuma wannan labarin ya watsu ya zama dalilin tsirarsa daga kisan da halifa ya Irin wannan makoma tana fuskantar “wakili†shi ma. “Wakili†shi ne mai nauyin Lakabin nan guda uku: kofa da wakili da ma’abocin sirri, wadanda muke samun cewa masu su wadansu wanyan mutane ne daga mazajen shi’a suna bayar da haske Da wannan dubi muna iya fahimtar cewa shi’a su ne jama’ar mutane masu sajewa da junansu, jama’a mai manufa, mai himma, mai matattara a
|